Gwamnatin Kano ta dakatar da Malam Lawal Triumph daga yin wa’azi a jihar
Majalisar shura ta jihar Kano ta sanar da dakatar da Malam Lawan Triumph daga yin wa’azi har sai ya kare kansa a gaban majalisar kamar yadda aka kai kokensa gabanta.
Gwamnatin Kano ta dakatar da Malam Lawal Triumph daga yin wa’azi a jihar Read More »