Duniya kenan: Tsohon kwamishina a gwamnatin APC ya riga mu gidan gaskiya
Gwamnatin jihar Gombe karkashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta tura sakon ta’aziyya bayan babban rashin tsohon kwamishina, Julius Ishaya Lepes.
Duniya kenan: Tsohon kwamishina a gwamnatin APC ya riga mu gidan gaskiya Read More »