Katsina: Mutane sun yi kukan kura, sun cafke ƴan bindiga da ke taimakon Bello Turji
Al’ummar garin Kadisau da ke karamar hukumar Faskari a jihar Katsina sun kama wasu da ake zargin yan bindiga ne wadanda ke kai hare-hare yankunansu ba kakkautawa.
Katsina: Mutane sun yi kukan kura, sun cafke ƴan bindiga da ke taimakon Bello Turji Read More »