Tirkashi: PDP ta rushe dukkanin shugabanninta a jihohi 2, ta nada kwamitin riko
Jam’iyyar PDP ta rusa shugabanta a jihohin Akwa Ibom da Cross River, ta kuma nada kwamitocin rikon kwarya yayin da rikicin cikin gida suka jawo babban garambawul.
Tirkashi: PDP ta rushe dukkanin shugabanninta a jihohi 2, ta nada kwamitin riko Read More »