Masu garkuwa da mutane sun ji azaba, sun tsere daji da suka gwabza da ‘yan sanda
Rundunar ’yan sanda a Bauchi ta ceci mutane biyu da aka sace a Alkaleri, ta kuma cafke mutum uku da ake zargi da garkuwa yayin da ake ci gaba da neman sauran miyagu.
Masu garkuwa da mutane sun ji azaba, sun tsere daji da suka gwabza da ‘yan sanda Read More »