Abba ya jero bangarori 5 da gwamnatin Kano ta farfado da su a cikin shekaru 2
A labarin nan, za a ji yadda Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana yadda gwamnatinsa ta shekaru biyu kacal ta fara farfado da sassa daban-daban.
Abba ya jero bangarori 5 da gwamnatin Kano ta farfado da su a cikin shekaru 2 Read More »