Abin kunya: Malamin addini ya yaudari adda da ƙanwa a wurin ibada, ya auka musu
An tura wani Fasto mai shekara 63 da ake kira Luke Eze, gidan yari bayan tuhumar shi da cin zarafin ’yan mata biyu wadanda adda da kanwa suke a jihar Enugu.
Abin kunya: Malamin addini ya yaudari adda da ƙanwa a wurin ibada, ya auka musu Read More »